Uncategorized

Rayuwar Annabi Muhammad S.A.W Itace Ingan Tarciyar Rayuwa Wacce Babu Zunubi Acikin Ta Allah Kasa Mudace…..

Rayuwar Annabi Muhammad S.A.W Itace Ingan Tarciyar Rayuwa Wacce Babu Zunubi Acikin Ta Allah Kasa Mudace…..

Wannan application yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana’iza, da RAYUWAR ANNABI (S.A.W) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (S.A.W) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falalan Uwayen Muminai (Matan Manzon Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al’umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (S.A.W).

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button