Uncategorized
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta fara neman wanda zai tsaya mata takara don tunkarar APC mai mulki a zaɓen shekara ta 2027.

A cikin masu son a tsayar da tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan akwai gwamnoni kamar gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed kuma a cewar jam’iyyar “shi ne zai iya ceto ƙasar daga halin da take ciki.”