Uncategorized
Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta.
Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta.
Daga cikin waɗanda suka halarci jana’izar, akwai Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Sanata Barau Jibrin da kuma sauran jami’an gwamnati.
- Kashim Shettima/FB