Uncategorized
Allahu Akbar; Allah yayi wa Malam Lawan Tela Na Layin Bare Tudun Wada Zaria Wanda Yake Mahaifi ne ga su Ahmad Kacilo Rasuwa bayan jinya da yasha

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN
Allahu Akbar; Allah yayi wa Malam Lawan Tela Na Layin Bare Tudun Wada Zaria Wanda Yake Mahaifi ne ga su Ahmad Kacilo Rasuwa bayan jinya da yasha
Insha Allah Za’ayi Jana’izarsa anjima bayan Sallah La’asar karfe 4:00pm a Masallacin Juma’ah na Baba Trader dake Maje road tudun wada Zaria.
Muna Adduah Allah ya jikanshi da Rahma ya raya abinda ya bari yakuma kyautata namu karshen