Uncategorized
Allah ya karbi rayuwar uwar gidan Dakta Shehu Idris, sarkin zazzau na 18 na Fulani Kalli Cikkakken Videon Yadda….
Allah ya karbi rayuwar uwar gidan Dakta Shehu Idris, sarkin zazzau na 18 na Fulani Kalli Cikkakken Videon Yadda….
An ce Hajiya Habiba Shehu Idris ta rasu ne a safiyar Juma’a bayan rashin lafiya.
Hajiya Habiba suruka ce ga sarkin Zazzau na yanzu, Malam Ahmed Nuhu Bamalli.
Uwar gidar marigayi Sarkin Zazzau, Hajiya Habiba Shehu Idris ta rigamu gidan gaskiya – Duba rahoton rasuwarta a sashen sharhi.
Hoto: @Zazzau_Emirate (X)