Uncategorized

YANZU-YANZU: A Karon Farko, Mahaifiyar Rarara Taje Wajanda Ɗanta Ke Rabon Kayan Abinci Ga Al’ummar Garin Kahutu

YANZU-YANZU: A Karon Farko, Mahaifiyar Rarara Taje Wajanda Ɗanta Ke Rabon Kayan Abinci Ga Al’ummar Garin Kahutu

Kai tsaye Daga Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja, Inda Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ke Rabon Kayan Abinci Da Kudin Cefane Wanda Allah Kadai Yasan Iya Adadin Mutanan Da zasu amfana yau.
Allah Yasaka Da Alkhairi.

Wane fata zaku yi masa ?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button