Uncategorized
Allahu Akbar; Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Allah Kasa Al’Qur’ani Mai Girma Ya Cecemu Ranar Tashin Al’Qiyama….
Allahu Akbar; Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Allah Kasa Al’Qur’ani Mai Girma Ya Cecemu Ranar Tashin Al’Qiyama….
SARKIN ZAZ’ZAU YA HALARCI JANA’IZA ALH JIBO
Bayan anyi sallan Magriban yau aka yi Jana’izar Marigayi Alhaji Jibo Mohammed, MON wanda Allah Yaima rasuwa da ranan yau bayan fama da jinya. Alhaji Jibo dai yana days daga ciki Dattawan Masarautan Zazzau.
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR na daga cikin dimbin al’umman Muslimin da suka halarci Sallan Jana’izar wanda aka gabatar a bayan Sallan Magriba nan. Muna Adu’an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama Yasa Yana Kyakyawan Matsayi.