Uncategorized

Tofa Malama Juwairiyya ta tonawa matan aure asiri Kalli Cikkakken Videon Yadda….

Tofa Malama Juwairiyya ta tonawa matan aure asiri Kalli Cikkakken Videon Yadda….

Fitacciyar mai wa’azin mata malama Juwairiyya, ta fallasa matan dake cin amanar maxajensu inda tace, idan budurwa na neman maza ana ganewa cikin sauƙi amma ita matar aure ba kowa keda ilimin ganewa ba saboda rigar auren dake jikinta amma zan faɗi abubuwa 4 ake kallo a jikin matar aure idan aka gansu to babu shakka tana bin maza a waje, saboda duk maccen dake saduwa da maza kala kala dole sai sun bayyana a jikinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button