Uncategorized
Allah Yayima Babban Malamin Addinin Musulunci Na Al-qur’ani Maigirma Goni Yakubu (mai kumsa)
Allah Yayima Babban Malamin Addinin Musulunci Na Al-qur’ani Maigirma Goni Yakubu (mai kumsa) marubucin litattafan Harjin Al-qur’ani maigirma dake anguwar Dorayi ƙarama jihar Kano rasuwa.
INNANILLAHI WA’INNA ALAIHI RAJI’UN.
Allah Yayima Babban Malamin Addinin Musulunci Na Al-qur’ani Maigirma Goni Yakubu (mai kumsa) marubucin litattafan Harjin Al-qur’ani maigirma dake anguwar Dorayi ƙarama jihar Kano rasuwa.
Babban malamin shi ne Marubucin Littafin nan na
تيسير الرحمن تحفة القراء
na harji da manyan Alarammoni masu darasu da Almajirai ke amfana da shi a Tsangaya.
An yi jana’izarsa kamar yadda addini ya tanadar da safiyar jiya Laraba 4/08/2024.
Allah yajikansa da Rahma yasa ya huta.